Fim Din KannyWood Na Farko Daya Fara Jawowa Hausa Fim Tsangwama Da Bakin Jini “Saura Kiris” Fati Muhammad Da Tahir Fagge.
Wannan Fim Din An Shiryashi Kimanin Shekaru Asirin Dasu Gabata. Inda Film Din Ya Jawo Maganganu Da Dama. Wanda Takai Ga Anso A Hana HasKa Film Din A Wancan Lokacin.
Yadda zaku hada maganin karin Kuzari da Karfi a lokacin saduwa da iyali ππππ Har ila yau dai akwai mutanen da suke fama da rashin karfi da kuzarin a lokacin da suke saduwa da iyalinsu, wanda hakan yake haifar musu da damuwa. To a yau dai munzo muku da wani ingancaccan hadin maganin karin kuzari wanda mai irin wannan matsala zai sami waraka insha Allahu. Babu makawa bincike ya nuna amfanin da Tafarnuwa da Citta suke dauke da shi ta bangaren taimakawa karfi ga Namiji. Domin suna dauke da sinadarin dake taimakawa jiki wajen samun cikkaken kuzari. Da farko za'a sami Citta danya mai ashar kamar guda 1 babba, sai a bare bawon dake bayan ta. Sannan a samu Tafarnuwa guda daya a bare a debi sili kamar 3 sai a hada da Cittar a daka a turmi, a kawo ruwa kofi daya a zuba a ciki a barshi na tsawon minti 15 sannan a kawo zuma kamar chokali 4 a zuba a juya sosai asha. ldan kunyi wannan hadin maganin kun sha sai ku dauki kamar tsawon minti 30 kafin a kwanta barci, amma kasha bayan kaci abinc...
Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau ππππ Mata da dama suna neman hanyoyin da zasu ga Nonuwan su sun ciko sun tashi domin suyi kyau, amma basu san yadda zasu yi ba wanda hakan kuma yana matukar ci musu tuwo a kwarya. To a yau dai munzo muku da wani ingancaccan hadin maganin kwanciyar Nono, wanda zai warkar muku da matsalar ku ta zubewar Nono. Shi wannan hadin maganin kwanciyar Nonon da zaku yi koda ace kin dauki tsawon shekaru Nonuwan ki sun zube sun kwanta sunki su ciko yadda kike so, to insha Allahu idan kika yawaita yin amfani da wannan hadin maganin zaki sami biyan bukata. ldan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi. (1) - Hulba. (2) - Ruwan dumi. Idan kika nemo wadannan abubuwan ga yadda zaki yi amfani da su cikin sauki. Da farko ki kwaba Hulba da Ruwan dumi, wato garin Hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai.
Dadumiduminsa: Yan Kwankwasiya Sun Fusata Zasu Hallaka Rarara Akan Ya Zagi Kwankwaso, Innalillahi Wa'inna'ilaihi Raji'un Allah Ya Kawo Sauki..πππππππππππππ Saboda irin wakokin cin mutunci da yakewa jagoransu na darikar KWANKWASIYYA
Comments
Post a Comment