Yadda zaku hada maganin karin Kuzari da Karfi a lokacin saduwa da iyali 👇👇👇👇

 

Yadda zaku hada maganin karin Kuzari da Karfi a lokacin saduwa da iyali

👇👇👇👇


Har ila yau dai akwai mutanen da suke fama da


rashin karfi da kuzarin a lokacin da suke saduwa da


iyalinsu, wanda hakan yake haifar musu da


damuwa.


To a yau dai munzo muku da wani ingancaccan


hadin maganin karin kuzari wanda mai irin wannan


matsala zai sami waraka insha Allahu.


Babu makawa bincike ya nuna amfanin da


Tafarnuwa da Citta suke dauke da shi ta bangaren


taimakawa karfi ga


Namiji.


Domin suna dauke da sinadarin dake


taimakawa jiki wajen samun cikkaken kuzari.


Da farko za'a sami Citta danya mai ashar


kamar guda 1 babba, sai a bare bawon dake bayan


ta.


Sannan a samu Tafarnuwa guda daya a bare a debi


sili kamar 3 sai a hada da Cittar a daka a turmi, a


kawo ruwa kofi daya a zuba a ciki a barshi na


tsawon minti 15 sannan a kawo zuma kamar


chokali 4 a zuba a juya sosai asha.


ldan kunyi wannan hadin maganin kun sha sai ku


dauki kamar tsawon minti 30 kafin a kwanta barci,


amma kasha bayan kaci abinci.

Comments

Popular posts from this blog

Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau 👇👇👇👇

Dadumiduminsa: Yan Kwankwasiya Sun Fusata Zasu Hallaka Rarara Akan Ya Zagi Kwankwaso, Innalillahi Wa'inna'ilaihi Raji'un Allah Ya Kawo Sauki