Zanyi Wuff Da Dr. Abdallah Gadon Kaya Ga Bidiyon da ga Bakinta saikukala

 Zanyi Wuff Da Dr. Abdallah Gadon Kaya Ga Bidiyon da ga Bakinta saikukala

Zanyi Wuff Da Dr. Abdallah Gadon Kaya Ga Bidiyon da ga Bakinta saikukala

 


Babbar Magana, Jaruma Teemah Makamashi Ta Bayyana Cewa Zatayi WUFF! Da, Dr. Abdallah Gabon Kaya, Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Bidiyo. Inda Ta Wallafa A Shafin Sada Zumunta Na Titok.


Wannan Ire Iren Bidiyon Ba Sabon Abu Bane, Domin Kuwa Anyi Irin Wannan A Baya, Inda Wasu Mata Su Dinga Hada Hotunansu Dana Malamai Suna Wakesu Kan Zasu Auresu Duka A Shafin Tiktok Din.



Sai Dai Bayab Malaman Sunga Irin Wannan Abubuwan Yayi Yawane Su Fito Suyi Allah Wadai Da



Dangantasu Da Irin Wadannan Mata. Ita Wannan Jarumar Ta Wallafa Bidiyon Ne Kwanan Nan. Sai Dai Zuwa Yanzun Ba.aji Ta Bakin Malam Ba.


Ga Bidiyon Kamar Haka.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaku hada maganin karin Kuzari da Karfi a lokacin saduwa da iyali πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Dadumiduminsa: Yan Kwankwasiya Sun Fusata Zasu Hallaka Rarara Akan Ya Zagi Kwankwaso, Innalillahi Wa'inna'ilaihi Raji'un Allah Ya Kawo Sauki