Yadda Aka Kama Kanin Miji Zaiyi Lalata Da Matar Yayansa Sati Daya Da Yin Aure
Yadda Aka Kama Kanin Miji Zaiyi Lalata Da Matar Yayansa Sati Daya Da Yin Aure
Ajayi, mijin Kudirat na tsawon shekaru 35, ya garzaya kotu domin neman ta raba aurensa da matarsa bisa zargin cewa ta na cin amanarsa.
In
a kwance a kan gado ranar da kanin mijina ya zo gidan da muke haya. Na dauka mijina ne, saboda ya shigo a daidai lokacin da mijina ya saba dawowa gida, karfe 9 xuwa 10 na dare, domin yin mu’amalar aure da ni.
“Sai bayan da ya gama saduwa da ni sannan na gane cewa ba mijina ne, kuma da nayi masa korafi sai ya ce min ya yi hakan ne saboda ya san cewa mijina ya yi bulaguro.
“Da na sanar da matar dan uwana abinda ya faru, sai ta ce na yi shiru da bakina, kar na fada wa kowa, saboda a samu zaman lafiya,” a cewar Kudirat .

Comments
Post a Comment