Hukumar Yan Sanda ta Jahar Legas ta Kama Wasu Ma'aurata biyu Abisa Zargin Cin Zarafin Yayansu ta Hanyar Duka.
Hukumar Yan Sanda ta Jahar Legas ta Kama Wasu
Ma'aurata biyu Abisa Zargin Cin Zarafin Yayansu ta
Hanyar Duka.
Yan sanda sun kama wasu iyaye a Legas bisa zargin
cin zarafin yayansu biyu.
Jami'an yan Sandar Nijeriya reshen Jihar Legas Sun
kama wannan mata Busola Oyediran da Mijinta
Akebiara Emmanuel da ke Egbeda Legas a jiya
Juma'a 13 ga watan Janairu 2022 biyo bayan
korafe-korafe da makwabta suka yi kan cin zarafin
yayansu masu shekaru 5 da 2 a kai a kai.

Comments
Post a Comment