Dan karya: Ya saci kwalbar giya a Super Market don burge budurwarsa, a karshe yasha mari a wurin masu gadi
Dan karya: Ya saci kwalbar giya a Super Market don burge budurwarsa, a karshe yasha mari a wurin masu gadi
Wani matashi dan karya ya saci kwalbar giya a wata Super Market a jihar Legas yayin daya ke jiran budurawarsa ya burgeta.
Amma a karshe ashe masu gadi sun lura da lokacin daya yi satar.
Wanda hakan yasa yasha mari kuka suka kwace giyar bayan sun ci masa.

Comments
Post a Comment