An Soye Zakaran Da Kotu Ta Yankewa Hukuncin Yankashi A Ranar Good Friday shiga ka kalli bidiyon
An Soye Zakaran Da Kotu Ta Yankewa Hukuncin Yankashi A Ranar Good Friday shiga ka kalli bidiyon
Zakaran da Kotu ta yankewa hukuncin
Yan Kashi a ranar Good Friday, maishi ya
zartar da hukuncinsa.
Mutumin da ya mallaki zakaran da aka
zartar wa hukuncin kisa a jihar Kano, ya
ce bai ji dadin yadda marigayin ya hada
shi fada da makwabcinsa ba.A ranar
Talatar da ta gabata ne, Mai shari'a
Halima Wali a wata kotu da ke Kano ta
yanke wa zakaran hukuncin kisaMatakin
ya zo ne bayan wasu makwabtan mai
zakaran biyu suka shigar da kara, inda
suka zargi zakaran da hana su sakat
saboda yawan cara, da zarar sanyin
asuba ya kada.

Comments
Post a Comment