Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau ππππ Mata da dama suna neman hanyoyin da zasu ga Nonuwan su sun ciko sun tashi domin suyi kyau, amma basu san yadda zasu yi ba wanda hakan kuma yana matukar ci musu tuwo a kwarya. To a yau dai munzo muku da wani ingancaccan hadin maganin kwanciyar Nono, wanda zai warkar muku da matsalar ku ta zubewar Nono. Shi wannan hadin maganin kwanciyar Nonon da zaku yi koda ace kin dauki tsawon shekaru Nonuwan ki sun zube sun kwanta sunki su ciko yadda kike so, to insha Allahu idan kika yawaita yin amfani da wannan hadin maganin zaki sami biyan bukata. ldan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi. (1) - Hulba. (2) - Ruwan dumi. Idan kika nemo wadannan abubuwan ga yadda zaki yi amfani da su cikin sauki. Da farko ki kwaba Hulba da Ruwan dumi, wato garin Hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai.